Yaddah Ake Wasan Gargajiya A Karamar Hukumar Auyo Jigawa State.

YADDA AKE GUDANAR DA WASAN MISHAL A GARIN AUYO

Yaddah ake wasan mishal a karamar hukumar auyo dake jigawa state,bayan abokina wato Abubakar garba Abubakar sun gudanar da bikin su ko wasan mishal,waddah al’ada ce mai mashin mashin manci game da nishadantar sannan da abubuwan mamaki.

Da farko wasan mishal wasa neh waddah da farko za’a samo wadanda suke da bukatar ko kuma yaddah suke da ra’yin duk mai bukata zai bayar da sunansa kuma maza da mata sannan kuma a wasan mishal, sannan kuma dole neh azo a bukaci mutum ya bayar zuwa lokacin da aka yanke domin a wasan akwai tsare tsare waddah ake gudanar wah,
sannan a cikin abubuwan da ake bukata a cikin wannan wasan sun hada da samari da yan mata.

Sannan kuma kujeru da makida da kuma wadannan mukamai da ake rabawa irin su Dillalin mata,sarki da kuma gateman ko nace mai gadi, babban aikin dillalin mata shine zai hada kowa da macen da zasu zauna wannan macen a wasan shine mai suna da diresa,sannan kuma zai bawa sarki guda biyu domin sarki bazai zauna da mace dayah bah sabo da shine mai kasa.

 

Sannan kuma shi getman shine mai get din shiga domin kuwa sai da tsaron get domin mutanen da basu shigo wasan bah sukanzo kallo ko kuma sukanzo yaddah zasu zauna amma zaka ga yara suna kokarin wajan masu wasan sannan kuma sai makadi kunsan shi makadan ba komai bane aikinsa sai kida sosai domin bazan taba bantawa da wani makadin mu Mai suna Yalo auyo.

 

Wani nimakadi a unguwar dagatawa a nan auyo kawai ana cikin bugun kusto ko nace ganga kawai sai muka bashi kayan shaye shaye lokacin sigari ceh ba komai bah nake fada muku kawai sai dai kaji abin naka mun dauki ganga muna ta bugata iyah san rammu muna ta bugawa harma daga karshe muka lalata masa domin lokacin da muka bashi wannan sigarin lokacin neh ya gudu ya bar mana kayan kidan sai bugawa muke ba ruwan mu kamar bamu san ya ake bugawa shine ya zanyo muka tah bugawa, bazan manta bah sai kuma dajin kida kuma gashi bayan magariba bane sai kawai muka fara kida muna buga kotso ai kafin kace wani abu sai rawa damu da kowa da kowa missali kowa da diresar sah sannan kuma nima amma nan gefe inah ta dariya sannan a lokacin wannan.

 

Wannan shine yadda ake ake wasan mishal  sannan bayan nan bazan taba mantawa an taba kaini Lagos gidan mai gida ko nace naje lagos gidan maigida domin hutu malam muna shiga unguwar na tabbatar cewa maigida yana da kudi domin muna shiga unguwar kawai naga wani gida nace kai daman wannan gidan gidan mai gida neh lokacin ni da wani guy neh ana ce masa alhaji hutu domin tun daga office ya daukenj domin ya kaini can gidan mai gida a lokacin naga duniya kuma na Kara yaddah mai gida na da mahaukacin kudi domin wallahi da naje cikin office nan neh naga kudi a ghana masgo kawai da buhu naga ba abin da ake yi sai zazzagewa abin kah da wanda baisan kudin wace kasa neh bah kawai aka ceh a daukeni .

Daga nan akace ya kaini gidan mai gida da yake wata unguwa a can bakin ruwa na Victoria island dake jahar Lagos, ai daga nan muka hau mashin sai unguwar ina tafiya ina ganin duniya amma cikin ikon allah muka isah gate din unguwar sannan muka shiga boss ta unguwar muka ta tafiya ina kallon duniya,bayan nan a lokacin neh naga gida nace dama wannan na maigida neh kawai sai naji alhaji hutu yace yauwa nan zamu sauka nan nayi ajiyar zuciya domin a gaban gidan muka tsaya nake tunanin inane gidan kawai ba sai naga ya nuna wannan gidan bah wai shine gidan nan fah nace tsarki ya tabbata ga allah.

 

Sannnan nace wai ni ne zan kwana a wannan gidan tab ai muna shiga ji kake ana manman yazo manman yazo sai kowa ya fito yana taryena ana wasa da dariya nan da abinka da mutumin karkara na zube har kasa ina gaida su hajiya asabe da hajiya uwa lokacin adamu yana mah garin ya gama secondary school a minnah Makarantar gidan tsohon shugaban kasar Nigeria wato Ibrahim badamasi babangida.

 

Wani Babban Gida A Auyo Local Government Jigawa state.

Hong Kong International PhD Fellowships 2022-2023

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*