Yadda Ya Kasance A kasuwar Chanji Ta Jahar Lagos

YADDAH YA BUNKASA A KASUWAR CANJI A KASA BAKI DAYA

 


Ya kasance wani hamshakin dan kasuwa a kaf lagos cikin hausawa cikin wadanda suke canji,ta yaya yakai hakan,wannan yana baruwa neh sabo da gaskiya,rikon amana da kuma kawaici da taimakon al’umma ta yaddah zasu ci gabah bah bayah.

 

Sannankuma daga nan ya fara hulda da manya manyan mutane dake wannan kasar a kowace jaha mutum yake haka zai zo yana kasuwar sah wannan bah karamin tasiri neh a kasuwar sah bah,domin hakan yasa ya zama hamshakin mai kudi sosai a rayuwarsa dama na wasu mutanen da suke karkashinsa .

ZAMANSA SHUGABAN KUNGIYAR CANJI NA KASA.


Ya zama shugaban kungiyar zanji na kasa yana mai kankantar shekaru ya zama hakan,kaji ikon Allah wanda yake wanke takalmi amma yau allah ya taimake ya mayar dashi har shugaban kungiyar zanji ta kasa,sannan wannan mukamin na kungiyar ya taimaka masa sosai a rayuwarsa,Wanda ya kara sah darajarsa,kimarsa da kuma mutuncinsa suka kara fitowa,sannan idan an sami tahin hankali,ko rigima irin tah yan kasuwar tsanin yan’kasuwa shine mai kiran kowa ya sasanta su ya fada musu yaddah A’ai a bawa mai gaskiya gaskiya a kyale wanda bashi da gaskiya tunda haka milki ya fada masa.

YADDA YA KASANCE A MAHAIFARSA.

 

Danladi ya kasance wani babban mutum a mahaifarsa Wanda bama a mahaifarsa bah a mah wajan mahaifarsa labarin sah yakai duk inda ake tunanin yakai domin tarun dukiyar da allah ya hore masa,amma tun da nake a rayuwa ban taba ganin mutum mai karamci dajin kudin da yake ba abakin komai yake bah sai wannan bawan allah,haka ya tashi ba abin da ya sani illah taimakon mutane da kuma kyautata musu nan kuwa bangaren kyauta wallahi sai mutum ya gudu da kafarsa domin kyauta kam ba’a maganar tah nan da nan zaka ga anma kyautar da kai kasan babu wani mahalukin da ya isah ya ma ita sai mai kyakyawar zuciya.

 

Sannan bazan taba mantawa da wani abu da ya faru bah ina yaro naje auyo wajan babarsa inah tsaye ya fito na bishi da kallo yana dariya hajiya mamarsa tace yauwa ciyaman wadannan sune wadanda za’a musu tiyata a asibiti suna neman taimako,nan cikin dariya yace karda wani abokinsa kuma yaransa,yace ka basu dubu hamsin hamsin lokacin bansan mah nawa bane yawan dubu hamsin sai yanzu da na san kudi na tuna na gane nawane mah dubu hamsin.

Haka yaci gaba da taimaka mah majauna cikin garin auyo da duk wata matsakarsu da ta taso haka zaiyi hakuri kumah ya rungumeta sannan kuma yayi bakin kokarin sah,haka kuma ya dauko wani abin al’amarin na ban mamaki kamar yaddah yake kaiwa mutane saudiya,Kai lokacin wallahi kawai list yake kamar mutum 20 ko ma sama da haka a turasu kasa mai tsarki suje su sauke farari,kaji mutum shi bah gwamnati bah amma wai yana kaiwa har mutum ashirin saudiya ikkon Allah,Allah shine allah.

SHIGARSA SIYASA

Ya shiga siyasa tun kafin yakai karfin arziki kamar haka a jam’iyar PDP na taso na sanshi domin inah tunani a wannan lokacin baima iyah siyasar jaha bah ta kasa ya farah domin babban mutuminsa ko nace uban gidansa shine tsohon shugaban kasar Nigeria lokacin mulkin sojah wato Ibrahim badamasi babangida wato (IBB)waddah tare suke shine kuma wani babba da yake tare dashi.

 

Daga bayah kuma tsohon gwamnan jihar jigawa alhaji saminu turaki kazaure ya daukoshi daga Wannan jam’iyar zuwa wata jam’iya sabuwa ACN a shekarar 2011 Wanda aka bashi mataimakin gwamnan jaha a takatar Wannan jahar ta jigawa, sannan kuma lokacin abubuwan da yawa sun faru domin an kashe kudi domin lokacin irin.

 

Kudin da aka kashe da shi da Dan takarar gwamnan juhar a wannan lokacin wato gwamnan yanzu mai ci wato Badaru Abubakar Talamis,Wanda lokacin kakar zamen wannan shekarar tare suke sannan shu kuma gogan namu kuma jagoran juya hali na jam’iyar ACN wato Alhaji Ibrahim saminu turaki kazaure.

Ya fito a Dan takarar kazaure a mataayin senator na kazaure ta tsakiya bayan haka kuma saminu turaki shine tsohon gwamnan jihar jigawa kafin governor sule lamido ya hau kan karagar mulkin amma fah a milkin nasa yayi abu buwa da kuma manyan tsare tsare waddah ya taimaka inda kudi zai zagaya ko inah cikin fadin jahar domin iyah gudanar da mulki kowa yaji dadinsa kuma allah ya dafa masa ameen.

YADDA AKE NOMAN SHINKAFA A AUYO LOCAL GOVERNMENT JIGAWA STATE

YADDA AKE NOMAN KANKANA A KASAR AUYO DA SIRRINTA

 

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*