YADDA AKE NOMAN KANKANA A KASAR AUYO DA SIRRINTA

YADDA BUGUN SHINKAFA YAKE

Yaddah bugun shinkafa yake a Auyo local government area of jigawa State bayan ninar shinkafa sai kumah a Kira mutane su zo su yanketa,bayan sun yanketa sai kuma suzo su tattareta su ajiyeta waje guda bayan haka sai kuma a dan bar to tah tasha iska na dan lokaci sai kuma Mai gona yazo ya naimo kayan bugu.


Kayan bugun shinkafa sun hada da mutane tamful da Kuma duro,duro ana amfani dashi idan aka dauki shinkafar ana dokawa a kansa,sannan kumah shine shinkafar zata nah fitowa daga cikin kwanson nata bah,sannan kumah yana taruwa har ta taru sannan kumah sai a Kira mata su zauna ana gamawa bugun sai su zo su Farah shekewar shinkafar Shi Kuma Mai gona ya kawo abinci aci kunsan aiki Dole sai.

Daga Nan kumah sai mata masu shika su shiga amma shikar tana kyaune idan har akwai iska sai kaga shinkafar karkar tana fita, hakan zaisa isan mai saye yazo ya sayeta da dara mai kyaun gaske, bayan an gama shika sai a zubata a buhu a dinke tah bayan an dinke sai a Kira masu bugu suzo su kirka yawan buhun Wannan shine zai bada damar su san nawa kudinsu ya kama, su kumah ta haka suke samun kudinsu Allah babban sarki, Wannan shine ta kaitaccen labari a can noman shinkafa da yaddah ake bugeta a Sami kudi.

 

YA AKE NOMAN KANKANA A AUYO LOCAL GOVERNMENT.

 


Ana noman kankana a Auyo local government wadanda mutan auyo basu rika yin Wannan noman na kankana bah Sabi da shinkafa ta zame musu wata hanya da babu irinta wajan samun kudi a fadin karamar hukumar,sannan noman gero mah da dawa Basu bashi karfi bah sosai,domin shinkafa tayi tashin burgu a kasuwar duniya.

Da farko noman kankana masana sunce nomane da ake yinsa domin neman kudi sannan kankana wasu naganin bah dole neh kowa yana Shan kankana bah,dalili anan,da farko kankana tana tana daga cikin kayayaykin marmari da mutane suke mu’amala da itah sannan kankana tana da rabe rabe ma’ana Muna da kankana kala kala missali muna da kankana number 1 number to da kumah number 3 Wannan shine ire iren kankanar da muke dashi ko muce waddah muke noma wa a kasar tamu ta auyo.

 


Mafi kyawun kankana shine waddah take tsaka tsakiya gata da Zaki,laushi,da kumah kamar yashi,sannan kumah kankana tana San wajen yashi yashi,da farko dai za’a Sami wajan daza’ayi aikin sai a gyarah,bayan an gyarah sai kumah a shuka tah domin itah kankana bah irin shinkafa bace da ake dashe itah ana shuka ake yi sannan bayan nan sai a shukata kuma ayi mata bayi na farko bayan an mata bayi sai kumah a samo maganin feshi na kwayar da kawari a yi feshin Wannan shine zai Bata daman ta zauna lafiyah sai kumah mutum ya tsagaita da sah mata ruwa damah kumah ruwan bah daiwa za a sah mata bah,kadan ake sah wah.

 

Bayan kamar kwana uku sai kumah a zaunah a gani ta yi tsuro idan tah farah tsuru said a dan kara mata ruwa kadan sannan a Kara mata bayi,kadan sannan a Kara mata da fisar maganin kwari,bayan nan kankana da yardar Allah ta farah dagawa sai kumah maganar taki da za’a sah mata domin shine zai Bata daman girma da lafiyar tah da kumah Yi da wuri,bayan nan sai aci gaba da tafiyar da itah ta hanyar bayi da kumah feshin magani in an kula tana bukatar taki sai a sa mata domin samun ingantancen amfani kumah ,itah kankana tana yado neh a kasa tana tafiyah tana yado sosai tana kumah jefar da ya’yanta a duk inda tayi yadon.

Bayan Nan sai mutum ya kula  idan ta nuna yayi kokari ya dubah nunarta ya yanka yaga tayi neh ko ba tayi idan har Allah yasa tayi to alhamdulillah komai yayi yaddah ake soh sai mutum ya Dan kara bata lokaci kamar sati biyu ko sama da haka domin samun waddah bata karasa bah tah karasa,ammah kafin Nan mutum yayi kokari ya samu masu sayen kayan sah.

MANOMI YA KAN SAYAR DA AMFANIN GONARSA A ABUJA KO WANI YANKIN DA BASU DA WANNAN KALAR AMFANIN.

Manomi yakan sayar da kayan anfani gonarsa a kudancin Wannan kasar,haka zalika¬† mutanan auyo wadan dah suke wannan harkar suna kaiwa Wannan kankanar zuwa kudancin kasar Nan domin samun riba mai kyau,Wannan mah ba karamin kalu bale bane na kaiwa kayan zuwa kudancin kasar nan,Amma mutane sai kaga suna tunanin nawa za’a sayar toh idan aka kai tah kudancin.

 

Bah komai bane dubah da daukar kayan a Kai can din domin kuwa acan kudancin kasar nan basu da Wannan irin kayan abincin ko nace kayan masarufi shine yasa kayan yake da tsada sannan kumah bayan hakan acan din ana sayar da itah kudi masu kyau sannan kumah ana awunta a kwarya kwarya ma’ana duk kwarya daya guda dari kenan,wanna shine yaddah ake noman kankana a takaice.

BAYERO UNIVERSITY, KANO PART TIME DEGREE ADMISSION LIST 2021/2022

 

APPLY FOR UNITED KINGDOM SCHOLARSHIP 2021, FULLY FUNDED SCHOLARSHIP TO STUDY FOR FREE IN Uk.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*