Yadda mumunan hatsarin mota ya rutsa da wasu mutane suka rayu

YADDAH HATSARIN MOTA YA RUTSA DANI KUMA NA RAYU

Shekarn bayah muna aikin gona Dani da mahaifina malam Yusuf a garin auyo muke neman abin da zai rufa Mana asiri ma’ana Noma kasan iyayen mu suna yima noma kirari da noma tushen arziki muyi noma shike ciga bah,muna noman neh domin abincin mu,lokacin munzo mun gyara gonar sannan mun bada an yi keke,leveling.

Sauranabin da baza’a rasa bah,abin da ya rage kawai a dauko irin shinkafar daga wata gona ta Mai gidan mu wato alhaji Dr Muhammad Garba danladi auyo dake garin kalgwai daura da auyo,domin kawo irin zuwa gonar mu dake hadiyau kusa da auyo din.

YADDAH ABIN YA KASANCE


Mahaifina ya umarceni da na dauki motarsa naje wananan gonar dake garin kalwai waken su roja da rosi sune manyan manoma sannan masu Kula da gonar alhaji danladi auyo sannan mahaifina shine yake tsakaninsu da Mai gidan bayan haka.

Daga Nan na dauki buhun da za a zubo irin shinkafar na karbi mukullin mota sannan na Kama hanya wannan tafiyar takai tazarar nisa daga gonar tamu tafiyar wajan 30 kilimeter haka na Kama hanya na isah gonar Ina zuwa ai abin haushi ko irin ba ama ciraba a hakan sai an cira an wanke sannan Kuma a saka a buhu a Dora a mota sannan na dauko na kawo ayi dashe aikin ba karami bane,cikin wannan Yanayin na dauki hakuri muka shiga dasu aka ta ciran irin shinkafar daga wannan komin zuwa wani komin har Allah yasa muka Tara irin da yawa sannan aka doramin na hau mota na Kama hanya daga kalwai zuwa na hadiyau a lokacin na Kama hanya Ina sauri muka isah garin hadiyau mahaifina Yana ta jirana haka na karasa na sameshi Yana zaune gindin bishiya, sannan masu aiki suka Kama aiki.

Kafin kace Kobo sun gama da wannan irin shinkafar sun dashe aika day saurah day Nan aka Kara bani umarni da na hau mota na koma gonar shinkafar a daura min hakan Nan fah aka hadani da mutane Yan dashe muje su tayamu aka hadamu da mutum biyu muka Kama hanya sai kalwai wajan irin shinkafar ai kafin mu karasa nake fadama Mai faruwa ta faru,wajan daidai sifiliya (matattarrar ruwa ta noman shinkafar) ta karamar hukumar auyo baki dayah na fada dani da mutanan dasuka biyoni domin motar sai da ta juya da ta Kara juyawa sannan na fado cikin wannan uban ruwan Wanda want dutse ya tare mu

 

wannanshine ya taimakamana bamu nutse bah,cikin ikon Allah ba Wanda yayi ko kwarzane kawai nine dai da na bugu sosai a kirji da kafada tah wannan shine ya kaini har gadon asibiti na kwana 3 Ana dubani sannan anamin allurar Kashi.

YADDAH ZAMAN ASIBITI YAKE KARO NA FARKO.


Ranar aka Kira abokin babana wato kabiru manager ya daukeni sai asibiti Nan da nan sai likitoti suka hau kaina suna ta fama Allah yasa dai ni nasan kawai buguwa ce a jikina ba rauni bah,Ana cikin wannan Yanayin likita yace a kani dakin X_Ray Amin aga hoton kashina da nake fadan na bugu sosai,mukaje aka dubani kafin kace mene an min hoto likita yace kalau kashina yake sai dai kawai bugun Kashi Nan take ya bad umarnin a bani daki Nan da kwana uku sai a sallameni agah Mai ke damuna kada a koma gida ace want Abu ya faru.

ZAMAN KWANA UKU A ASIBITI

Bayan nakai kwana na farko aka Kira want ana ce masa malam Garba Mai gyaran karaya da targade yazo ya kamani aka tah jamin hannuna da yan’uwa da abokan arziki aka taru ana tausayamin da jimamin abin da abin da yaru,lamarin bangaren mahaifiyata kuwa tana Nan gefe Duda ance mata nayi accident hankalinta ya tashi sosai Wanda kwata kwata Bata cikin sukuninta,Amma cikin samun kwanciyar hankali ta fahimci dakuwa nayi ba jini jikina sai ta Sami kwanciyar hankali Nan ta kamamin addu’ar Allah ya sawake min,

 

Bayan kwana biyu dangi daga bangaren mahaifiyata da mahaifina suka ta tururuwa zuwa asibiti dubiya domin dubani ni kuwa labarina Ina zaune kwance a gadon jinya inah kallonsu kamar Ina Jin jiki Amma a kwance nake gefe guda ba ruwana da kowa,na fahimci Abu Mai mahimmanci shine zumunci ba karamin Abu bane domin kowa ya zo ya dubaka ai abune Mai kyau da Jin dadi

MTN Science and Technology Scholarship for Nigerian students 2021/2022

Musical society of Nigeria (MUSON) And in colabration with MTN Foundation (MTNF). introduce MTNF/MUSON Diploma course in music in to 2021/2022.schoolarship

Facebook Fellowship Program for International Students 2021/2022

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*