INNALILLAHI, WATA MATA, TABAY YANA YADDA TAKAMA MAHAIFIYAR TA TANA ZINAH DA BOKA.

INNALILLAHI, WATA MATA, TABAY YANA YADDA TAKAMA MAHAIFIYAR TA TANA ZINAH DA BOKA.

 

Tafara dacewa muna zaune danida kishiyata tsawan shekaru bana haihuwa wannan abunkuma yana damun babata saiwata rana tace nazo zamuyi tafiya sai natambayi mijina nacemasa zamuyi tafiya da mahaifiyata saiyace adawo lafiya sainaje gidanmu sai natambayi babata ina zamuje saitace idan matatambayi saina shafamata lafiya, muka shiga mota mukarinka tafiya acikin dokar daji babu gida barantana ayizancan gari saida mukayi nisa acin jeji sai muka tsaya sainace inanenan sai mahaifiyata tace sayardake zanyi tunda baki yarda daniba daganan sainaja bakina nayi shiru bansake maganaba mukayi wata yarkaramar tafiya akasa sai mukahangi wanigida acikin daji shikadai sai muka tunkari gidan da zuwanmu yace karkowa yayi sallama ananne nafahinci ashe wajan boka takawoni.

Dazuwanmu sai yabamu waje muka zauna suka gaisa ta babata sai yakallan yamai komin ruwa akoko nasha, saina karba nasha anan take naji kaina yafara juyawa naji wata hajijiya bayan nadawo haiyacina sai yakara banwani magani wai nashafa sai nace aa, sai yafara masifa yanacewa babata kisan wannan bazatabi umarninaba kika kawo ta sai mahaifiyata tace wallahi idan bakiyi abunda yaceba saina tsine miki albarka sai nakarba nakuma yi anan take taji kaina yajuye narasa aina nake naka dakin yana juyawa saina fara addu.

A sai naji nadawo hankalina sai yakuma bani ruwa nashafa afuskana sainace wallahi bazan shafaba sai babata tace zantsine miki albarka idan bakiyiba sai nace tatsine din sai yace to nafita nabasu waje sai babata takoreni waje, sainafita nazauna inajiranta harwajan minti 3o kai harbarci yafara daukana sai nakara duba agogo naga kusanminti arbain, harlanzu bata fitoba sainakoma domin nacemata lokaci yayi sainaga bokan yana zinza da mahaifiyata innalillahi akan idona naga bokan akan mahaifiyata anan take nafadi kasa sumam miya, sai bude ido nayi naganni a hospital.

AWANI LABARIN KUMA NADABAN


Ankama wani babban malami yayiwa budurwa cikin shege daga zuwa ne man addu,a wanda yakira hakan Da duk acikin adduarne wani limamin coci a jihar ondo, yashiga hannun yansanda bias zarginsa da yiwa wata budurwa cikin shege daga zuwa neman addu,a fastondai ya amsa laifinsa da farko, amma daga baya yamusanta tuhumar da akeyimasa, amma ya amince zaidauki nauyin mai cikin harzuwa lokacin dazata haihu.

Acewarsa bayanta hatahaihune idan anyi gwajin kwayar halitta¸za agane waye ma haifinsa na gaskiya wani babban malamin addinin kirista yashiga hannun yasanda bisa dirkawa budurwa cikin shege binciken yansanda yanuna cewa babban faston yadirkawa budurwa yarshera sha bakwai cikin shege tatsiya bayan ankaita yamata addu,a cocinsa.

Binciken yansanda yanuna cewa bayan yatilas tamata yinamfani da ita agida saida yasake kaita kasuwa yayi amfani da ita akaro nabiyu, babban malamin addinin kirista yaamsa laifinsa da ake tuhumarshi dayiyi, amma daga bisani yace addu,A kawai yayimata kamar yadda aka bukata.
Ajawabinsa yace nafuskanci dana bukatar addu,a amma saina dinga samun matsala daga wajanta kamar turjiya daga gareta, bantaba saduwa da itaba dafarko na amsalaifinne sabo da azabar yansanda na amince da zargin amma yanzu na amince zandaudi nauyin cikin da abunda zatahaifa, acewar faston

Yacezandauki nauyin cikin har,zuwa sanda zata haifi abindake cikinta ahasashensa wannan lokacinne za,aje ayi gwajin kwayar halitta ta jaririn da aka Haifa, daga nan za’a gano waye mahaifinsa na gaskiya.

AWANI LABARIN KUMA DARURRUWAN YAN FURSUN SUNTSERE YAYIN DA MIYAGUN YAN BINDIGA SUKA FASA GIDAN YARI A OYO.

Rahotanni sunbayyana cewa maharan sunyi amfani da mungwayen makamai wajan tilastawa jami,an tsrewa sukuma suka samu damar aiwatar da aikinsu, ahalin hanzu hukumomin tsaro sun shirya jami,ai jamian tsaron gidan gyaran hali wajen gano maharani da fursunoni.

ABANGARAN KANNYWOOD KUMA, GASKIYAR MAGANA AKAN FILMS DIN BATSA DA JARUMAR KANNYWOOD TAYI ZAINAB INDOMIE.

Kafin na shiga harkar films nayi badi tashi sosai harallah ya hadali da jarumi ali nuhu bayan nabadawa iyayena saisuka amince suka dankani a hannunsa amana daga nanne akafara sakani a finafina finansa , bani da wani uban gida aharkar films dayawuce ali nuhu haryau kuma hargobe. Yama wuce uban gida yazama uba kuma dan uwana. Film dindana fara kokuma nace yafara haska kani shine garummu da zafi; wannan film din shine film din danafiso aduk film din danayi.

A INA KIKA SAMO LAKABIN ZAINAB INDOMIE

 

Bayan wannan jintambayar sai jarumar ta kada baki tace, nasan kowa zaiso yaji yadda akayi nasamo wannan sunan, lokacin daina firamare babu abincin danafiso sama da taliya

EFCC :Interrogates Ex Senate president Bokola saraki.

ABU begins undergraduate, postgraduate courses in Islamic Banking

 

Hong Kong International PhD Fellowships 2022-2023

 

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*